Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Twitter ya nemi afuwar wani dan jarida

Shafin Twitter ya nemi gafarar wani dan jarida dan kasar Burtaniya sakamakon rufe masa shafinsa bayan ya soki yadda gidan talabijin na NBC ke gabatar da gasar wasanni ta Olympics.