Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Najeriya na farautar masu zuba jari a wurin Olympics

Jami'an Najeriya sun ce suna kokarin yin amfani da taron gasar Olympics na duniya a London wurin shawo kan masu zuba jari zuwa kasar, kamar yadda Hon Pious Peter Kongo, shugaban Karamar Hukumar Rafi a jihar Niger ta Najeriya, ya shaida wa Naziru Mikailu lokacin da ya ci karo da shi a dandalin Najeriya wato Nigeria House.