Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya: Karancin abinci a yankin Sahel

Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Matsalar karancin abinci a yankin Sahel na Afrika

A ranar larabar da ta gabata ce kungiyoyin agaji biyu Save the children da World Vision suka fitar da wani rahoto kan matsalar karancinabinci a yankin Sahel.

A cewa rahoton kimanin mutane millian sha takwas ne ke fama da matsalar yunwa.

Rahoton ya ce matsalar ta ta'azzara ne musamman saboda tsadar kayan abincin a kasuwanni.

A filinmu na Gane mani Hanya na wannan makon wakiliyar BBC ta duba mana yadda matsalar ta ke a Jumhuriyar Nijar.