Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina murna da halartar Olympic - Dan Nijar Hamadou

Dan tseren kwale-kwale daga Nijar Hamadou Djibo wanda ya samu kyakkyawar tarba daga 'yan kallo a gasar Olympics, duk kuwa da cewa shi ne ya zamo kurar baya a wasan, ya ce yana farin ciki da damar da ya samu ta halartar gasar.