Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba karatu: Hira da Abdallah Ag Badugu

Image caption Shugaban kasar Nijar, Mohammadou Issoufou

Abdallah Ag Baduhu dan Nijar ne kuma babban mawakin Azbinawa da ya fara waka irin ta zamani, ya halarci bikin wakoki a London, inda ya yi wasa.

Mawakin ya ziyarci sashen Hausa na BBC a ofishinmu dake London, inda aka yi hira da shi.