Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Falalar goma na karshe a Ramadan

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Addu'a yayin budabaki

Yayin da Musulmai ke gab da kammala azumin watan Ramadan, Ibrahim Mijinyawa ya mika tambayoyin wasu daga cikin masu sauraro dake son jin falalar goma ta karshe.

Sheik AbdurRazzaq AbdurRahman wani malami ne dake zaune a Birtaniya kuma ya yi karin haske game da hakan.