Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ba nakasasshe sai kasasshe

An haifi Adamo Toare ba hannu ba kafa a kasar Ivory Coast, amma hakan bai hana shi kokarin neman na kansa ba, inda yake ayyukan fenti da zane-zane ta hanyar amfani da bakinsa.