Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu:Kokarin takaita yawan giwaye a doron kasa

Image caption Wasu giwaye a cikin daji

Masana kimiya da fasaha a kasar Afrika ta Kudu na kokarin bullo da fasahar kimiya don takaita yawan giwaye a doron kasa.