Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mini Hanya: Hira da Ministan watsa labarai na Najeriya

Hakkin mallakar hoto bbc

Ministan watsa Labarai na Najeriya, Mr Labaran Maku ya kawo ziyara ofishin Sashen Hausa na BBC dake London.

Isa Sanusi ya zanta da shi kan batutuwa da dama da suka shafi Najeriya.

Batutuwan sun hada batun karancin wutar lantarki da matsalar tsaro zuwa cin hanci da rashawa.

Kuma Isa Sanusi ya soma ne da tambayar Ministan irin ci gaban da akace an samu a fannin wutar lantarki a Najeriyar.