Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Takaddama tsakanin Samsung da Apple

Wata kotu ta tsayar da watan Disamba domin sauraren karar da kamfanin Apple ya shigar yana neman a hana sayar da wayoyin salula na kamfanin Samsung a Amurka.