Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Paralympic na farfado da kimar nakasassu - Khadijatou

Khadijatou Amadu na daga cikin 'yan wasan Nijar a gasar wasannin duniya ta nakasassu. Lokacin da tawagar ta Nijar ta kawo ziyara ofishin BBC Ibrahim Mijinyawa ya tambaye ta ko irin wadannan wasanni suna sauya tunanin mutane kan al'ummar da ke fama da nakasa?