Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga:Batun fitar da sabuwar takardar kudi ta naira 5000 a Najeriya

Image caption Kudaden da ake amfani dasu a Najeriya

Babban bankin Najeriya ya ce, zai fitar da sabuwar takardar kudi ta naira 5000, da kuma sauya fasalin wasu kudaden su koma kwandaloli.

Shugaban babbban bankin wato CBN, Sanusi Lamido Sanusi ya ce kirkiro da sabuwar takardar guda ba za ta kawo hauhawar farashin kayayyaki ba.