Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin gasar Olympic ta nakasassu

Hakkin mallakar hoto x
Image caption Dan wasan kwando a gasar Olympics ta nakasassu

A cikin shirin amsoshin takardunku na wannan makon mun amsa tambayar da ta fito daga masu sauraron mu da dama dake son sanin tarihin gasar Paralympics.

Ibrahim Mijinyawa da Aliyu Abdullahi Tanko sun yi nazari game da tarihin gasar Olympic ta nakasassu.