Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Mesa ta shiga injin mota a Afrika ta kudu

Hakkin mallakar hoto PA
Image caption Mesa

A wannan makon Aminu Abdulkadir da Aliyu Tanko sun bada labarai daban-daban a filinmu na taba kidi taba karatu.

Ciki har da labarin wata mesa da tsawonta ya kai kafa goma sha shida ta shiga injin motar wasu masu yawon bude ido 'yan Birtaniya a wani gandun daji dake Afrika ta Kudu.