Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kasuwar naman beraye a London

Wani bincike da BBC ta gudanar ya gano cewa akwai wata kasuwa da ake sayar da naman beraye da sauran dabbobin daji a birnin London duk da cewa an haramta hakan. Kasuwar Ridley Road na unguwar Hackney ne da ke gabashin birnin na London.