Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jama'a na mika makamai a Libya

'Yan kasar Libya da dama ne suka mika makamansu a wani shiri da gwamnatin kasar ta fito da shi domin raba kasar da muggan makamai. Ana baiwa jama'a kyautukan motoci da talabijin da kwamfiyuta a madadin makaman na su.