Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin masarautar kwarnaka a Nijar

Image caption Jamhuriyar Nijar

A cikin shirin mu na Amsoshin takardunku na wannan makon, Alhaji Sanussi Tambari Jaku ya bada takaitaccen tarihin masarautar kwarnaka dake jihar Dakwaro a jamhuriyar Nijar.

Haka kuma mun amsa wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana.