Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya: Yadda za a kawar da cutar Sikila

A kwanan baya ne aka gudanar da wani taron kasa-da-kasa a kan cutar Sikila a Landan.

A wannan shiri na Gane Mani Hanya an tattauna da wakilan Jihar Katsina a wurin taron.