Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Ko mecece cutar daji ta makoshi?

A wannan shiri na Amsoshin Takardunku, likita ya amsa tambaya dangane da cutar daji ta makoshi da yadda ake kamuwa da ita, da kuma maganinta.