BBC navigation

Talauci a kasashen Afrika duk a albarkatun kasa da suke dasu

An sabunta: 25 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 14:54 GMT

Garmaho

Galabin kasashen Afrika na da albakartun kasa da suka hada da zinare da azurfa da man fetur da lu'lu' amma duk da haka yawancin 'yan nahiyar na fama da kangin talauci.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

gold

Wajen hako Zinare

Galabin kasashen Afrika na da albakartun kasa da suka hada da zinare da azurfa da man fetur da lu'lu' amma duk da haka yawancin 'yan nahiyar na fama da kangin talauci. To ko menene ya jawo hakan? Isa Sanusi yayi karin haske kan wannan batu da za mu tattauna a filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.