BBC navigation

Taba Kidi Taba Karatu: Kurame sun je fashi da makami

An sabunta: 29 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 15:45 GMT

Garmaho

A cikin wannan shirin akwai labarin wadansu kurame biyu da suka je fashi wani gida da bindigogin roba; ashe mai gidan yana ta kururuwa a kawo masa dauki ba su sani ba.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.