BBC navigation

Yadda ake sake sarrafa abubuwa a Senegal

An sabunta: 22 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 16:21 GMT

Garmaho

Idan ana tunanin sake sarrafa abubuwan da aka yi amfani da su, to mai yiwuwa abin da zai zo zuciyar mutum shi ne shara, amma ba abin da ya danganci kirkire-kirkire ba.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Idan ana tunanin sake sarrafa abubuwan da aka yi amfani da su, to mai yiwuwa abin da zai zo zuciyar mutum shi ne shara, amma ba abin da ya danganci kirkire-kirkire ba. Sai dai wasu mutane a babban birnin Senegal, wato Dakar, su na maida abun da mutane suka zubar zuwa abu mai amfani ga wasu.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.