Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An bankado zamba ta shafin Facebook

Hukumar FBI ta Amurka ta bankado wani yunkurin zamba na dala miliyan 850 ta hanyar yin aiki da shafin Facebook.

Hadin gwiwar ya haifar da kame mutane 10 a sassan duniya daban-daban.