Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rashin kyawun hanyoyi a Najeriya

A shirin wannan makon za mu tattauna ne kan batun rashin kyawun hanyoyi da yawan hadura a Najeriya, kamar yadda Suwaiba Ahmad ta yi karin bayani a wannan bidiyon: