Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kangaroo ya kutsa kai filin jiragen sama

An cafke wani Kangaroo da ya kubuce a wurin ajiye motoci na filin saukar jiragen sama na birnin Melbourne a kasar Australia.

Gidan talabijin na Australia ya ce za a ci gaba da ajiye Kangaroo din mai shekaru uku da haihuwa har sai ya kai matsayin da za a sake shi tukunna.