Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Wayar salular da ruwa baya lalata wa'

Kamfanin Sony ya samar da wayar salularsa wadda ruwa baya lalatawa. Wayar samfurin Xperia Z na da wasu abubuwa da ba kowacce wayar salula ce ke da su ba.