Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Shin da gaske ne tsuntsu kan shekara 100 a duniya?

Tsuntsaye
Image caption Akwai tsuntsuwar da ta kan shekara 40 a duniya

A filin na wannan makon, mun amsa tambaya kan tsawon shekarun da wasu dabbobi su kan yi a duniya.

Kuma Dr. Abubakar Suleiman na kwalejin nazarin kiwon lafiyar dabbobi ne a Ingila ya amsa.

Haka kuma mun amsa wasu tambayoyin da suka fito daga masu sauraronmu.