Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika

Tambarin Hukumar CAF
Image caption Kasashe 16 ne za su fafata a wannan gasa

Ranar Asabar 19 ga wannan watan ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa na Afurka, a Afrika ta Kudu. Nijeriya, da Nijar da kuma Ghana na daga cikin ƙasashe sha- shidda da zasu nemi lashe kofin na Afrika a wannan gasa ta 29.

To yaya kuka ga irin shirye- shiryen da ƙasashen suka yi, kuma wacce ƙasa kuke ganin za ta lashe wannan kofi?