Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

CAF 2013: Magoya bayan Ghana na sheke ayarsu

Magoaya bayan kasar Ghana na sheke ayarsu ta hanyar kade-kade da raye-raye a gasar cin kofin kasashen Afrika da ake yi a kasar Afrika ta Kudu.

Ghana tana rukunin B ne a gasar tare da DR Congo da Mali da kuma Jamhuriyar Nijar, inda ta tashi 2-2 a wasanta na farko da Dr Congo.