Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Hana achaba a wasu jihohin Najeriya

A filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon, za mu tattauna ne kan matakan takaika ayyukan 'yan achaba da wasu jihohin Najeria ke dauka kamar Kano da Jos da Gombe. Ibrahim Mijinyawa ya yi karin haske a wannan bidiyon.