Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Aminu Maigari ya gargadi Keshi

Shugaban Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, Aminu Maigari ya shaida wa BBC cewar ya gayyaci Stephen Keshi da sauran masu horar da 'yan kwallon kasar don su yi bayani a kan abinda ya janyo kasar bata taka rawar gani ba.