Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana ci gaba da fafatawa a Mali

Sojojin Faransa da na gwamnatin Mali na ci gaba da yunkurinsu na kwace arewacin kasar daga hannun 'yan tawaye Ansaruddin, inda a yanzu suka kwace garin Diabaly.

Ga rahoton da Naziru Mikailu ya hada mana: