Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Hira da Haruna Tangaza a London

Sabon ofishin BBC
Image caption Sabon ofishin BBC

Wakilin BBC, Haruna Shehu Tangaza yana London domin yin aiki a can, kafin tafiyarsa yana aiko da rahotanni ne daga jihar Sokoto a Najeriya.

Kuma a filinmu na Taba Kidi Taba Karatu, Suleiman Ibrahim Katsina ya tattauna da shi kan tafiyarsa Ingila da kuma yadda yaga kasar.