Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

CAF 2013: Ana murna a Afrika ta Kudu

Magoya bayan Afrika ta Kudu na murna bayan nasarar da kasarsu ta samu a gasar cin kofin kasashen Afrika - inda ta tsallake zuwa zagayen dab da na kusa da karshe.