Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayoyin wasu da suka tsere daga Timbuktu

Mazauna garin Timbuktu
Image caption Mazauna garin Timbuktu mai dumbin tarihi, sun fito kan tituna suna murna da karbe garin da sojojin Faransa da na Mali suka yi

Mazauna birnin Timbuktu da suka tsere daga birnin bayan masu fafutukar Islama sun mamaye garin na tsawon watanni sama da tara, sun yi farin ciki da isar sojojin Faransa da na Mali, Gao.

Wadannan mutanen na daga cikin wadanda suka tsere wa rikicin na Mali, kuma sun bayyana fatansu game da sauran Arewacin kasar.