Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Google ya leka Koriya ta Arewa

A yanzu manhajar taswirar kamfanin Google ta kunshi kasa mafi sirri a duniya wato Koriya ta Arewa. An tattara bayanan ne ta hanyar amfani da fasahar hada taswira ta Google din.