Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mutanen dake fama da cutar daji

Wata mai fama da cutar sankara ko daji
Image caption Ana samun sabbin masu fama da cutar sankara ko daji Kimanin miliyan 13 a fadin duniya, duk shekara

Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 4 ga watan Fabrairun kowace shekara domin tunawa da mutanen dake fama da ciwon Sankara ko daji.

Inda ake wayar da kan jama'a game da cutar mai saurin halaka bil'adama.