Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku

Ministan lafiyar Najeriya, Muhammad Ali Pate
Image caption Ministan lafiyar Najeriya, Muhammad Ali Pate

A filin na wannan mako wani kwararraen likitan tiyata a asibitin Albishi dake garin Bauchi a Najeriya, Dr. Umar Adamu ya amsa tambayoyin da suka shafi cutar basir.

Muna kuma dauke da tarihi wakilinmu na Sokoto, wanda a halin yanzu yake London Haruna Shehu Tangaza.