Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Najeriya na murnar lashe kofin Afrika

Magoya bayan Super Eagles na Najeriya na murnar lashe kofin kasashen Afrika bayan da suka doke Burkina Faso da ci 1-0 a kasar Afrika ta Kudu ranar Lahadi.