Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Yadda jirage marasa matuka ke sarrafa kansu

Jirgin yaki mara matuki
Image caption Jirgin yaki mara matuki

A filinmu na wannan makon mun amsa tambayar hadin guiwa, data fito daga wasu masu sauraro a Najeriya, game da yadda jirage marasa matuka ke sarrafa kansu.

Kuma Kyaftin Abubakar Surajo na rundunar Sojin Najeriya, wanda ke karatun digirin digir-gir a jami'ar Newcastle dake Ingila ne ya masa wannan tambaya.