Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Vertu ya fito da salula mai dan karen tsada

Kamfanin Vertu wanda ke samar da wayoyin salula na alfarma, ya fitar da wata mai dan karan tsada da kudin ta ya kai dala dubu goma.

Wayar mai amfani da manhajar Android tana tsaka-tsaki ta fuskar fasaha.

Sai dai kamfanin na fatan gilashin wayar zai ja hankalin mutane.

Wannan ce waya ta farko da kamfanin ya samar, tun bayan da ya raba-gari da kamfanin Nokia da kuma manhajar Symbian a bara.