Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masu satar bayanai sun shiga kundin Apple

Na'urar Apple ce ta baya-baya nan da masu satar bayanai suka shiga kudinta bayan shafukan zumunta kamarsu Facebook da twitter sun yi fama da matsalar.