Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Babban asibitin ido a gabashin Afrika

A karon farko wasu likitocin sun kafa wani asibitin ido a Kenya wanda a duk gabashin Afrika babu kamarsa.

An dai kafa asibitin Hurlingham dake Kenya shekaru goma biyar da su ka wuce amma ya zuwa yanzu asibitin ya bunkasa sosai inda ake kulla da daruruwan masu fama da matsalar ido a duk fadin Afrika. Shirin talbijin na BBC Afrikan Dream ya duba ayyukan wannan asibiti.