Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Satar Lu'u-lu'u a filin jiragen sama na Brussels

Image caption Lu'u-lu'u

A wannan makon Suleiman Ibrahim Katsina da Naziru Mika'ail sun bada labarai masu ban mamaki ciki har da na satar lu'u-lu'u na dubban miliyoyi.