Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An dauki haramin zabe a kenya

A ranar 4 ga watan Maris ne 'yan kasar Kenya za su zabi sabon shugaban kasa. Zaben ya ja hankalin kasashen duniya.

Kasar na farfadowa daga rikicin zaben da aka yi shekaru biyar da suka gabata inda aka kashe fiye da mutane 1,000, sannan aka raba 350,000 da gidajensu.

Sai dai duka Uhuru Kenyatta da William Ruto sun musanta zargin da ake musu da gagarumar murya.

Ga fassarar rahoton Anne Soy