Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gargadi ga masu amfani da internet a Amurka

An fara amfani da wani sabon tsari dake aike wa da gargadi, da hukunta wadanda ke satar fasaha tare da rarraba fina-finai da wakoki da wasannin kwamfuta ta haramtacciyar hanya ta internet a Amurka.