Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Motar da ke daga wa kekuna kafa

Kamfanin kera motoci kirar Volvo ya fito da wata mota wacce take tsayawa domin baiwa masu kekeuna dama su wuce a lokacin da ta hadu da su a kan tituna.

Motar na da wata manhaja dake da kamara da kuma kundin hotuna da aka adana a kwamfuyuta, domin hango abin da zai iya janyo hadari, hakan kuma zai sa motar ta rage gudu.