Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mujallar Tanzania ta Emelda

Dangantaka tsakanin mujalla da masu karantata bata kasance mai daliba.

Domin karanta mujallu ya ragu a fadin duniya, mussaman saboda zuwan intanet.

Sai dai A Tanzania mujallar Bang dake magana kan rayuwar mutane ta ciri tuta bayan kwashe shekaru tara da kafa ta.

Emelda Mwanga ita ce editar mujallar kuma ita ta kafa ta da niyyar yin wani abu da aba taba ganin irinsa ba.

Wannan dabarar ta zo mata ne a lokacin tana karatu a Capetown.