Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An ci tarar Google dala miliyan bakwai

An ci tarar kamfanin Google dala miliyan bakwai a Amurka - bayan da manhajarsa ta hangen tituna ga motoci (wato Street view cars) ta debi bayanan mutane ba tare da izini ba.