Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Talauci tsakanin al'ummomin Najeriya da Nijer

Image caption Mutane da dama ba sa isa cin abinci sau uku a rana.

Talakawa a Najeriya da Nijer suna daga cikin wadanda suka fi fama da talauci a duniya. Yaya kamarin wannan matsala ta talauci take a yankunanku, kuma yaya za a shawo kanta. Wadannan suna cikin batutuwan da zamu tattauna a filinmu na ra'ayi riga.